L. Kid 31:3 HAU

3 Musa kuwa ya ce wa jama'a, “Ku sa mazajen da suke cikinku su yi shiri, su yi ɗamarar yaƙi, don su tafi su yi yaƙi da Madayanawa, su ɗaukar wa ubangiji fansa a kansu.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:3 a cikin mahallin