L. Kid 31:47 HAU

47 Daga rabin kashi na jama'ar Isra'ila, Musa ya ɗauki ɗaya daga cikin hamsin na 'yan mata, da na dabbobi, ya ba Lawiyawan da suke lura da alfarwar sujada ta Ubangiji kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:47 a cikin mahallin