L. Kid 31:54 HAU

54 Musa da Ele'azara firist kuwa, suka karɓi zinariya da shugabanni suka bayar, suka kai su cikin alfarwa ta sujada don ta zama abin tunawa da jama'ar Isra'ila a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:54 a cikin mahallin