L. Kid 32:11 HAU

11 ‘Hakika ba wani daga cikin mutanen da suka fito daga Masar, tun daga mai shekara ashirin zuwa gaba da zai ga ƙasar da na rantse zan ba Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, domin ba su bi ni sosai ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 32

gani L. Kid 32:11 a cikin mahallin