L. Kid 33:1 HAU

1 Waɗannan su ne wuraren da Isra'ilawa suka yi zango sa'ad da suka fita runduna runduna daga ƙasar Masar ta hannun Musa da Haruna.

Karanta cikakken babi L. Kid 33

gani L. Kid 33:1 a cikin mahallin