L. Kid 33:3 HAU

3 Sun tashi daga Ramases a rana ta goma sha biyar ga watan fari. A kashegarin Idin Ƙetarewa ne suka fita gabagaɗi a gaban dukan Masarawa.

Karanta cikakken babi L. Kid 33

gani L. Kid 33:3 a cikin mahallin