24 da Kemuwel ɗan Shiftan daga kabilar Ifraimu.
25 Elizafan ɗan Farnak daga kabilar Zabaluna.
26 Faltiyel ɗan Azzan daga kabilar Issaka.
27 Ahihud ɗan Shelomi daga kabilar Ashiru.
28 Fedahel ɗan Ammihud daga kabilar Naftali.”
29 Waɗannan su ne mutanen da Ubangiji ya umarta su raba wa jama'ar Isra'ila gādon ƙasar Kan'ana.