L. Kid 35:30 HAU

30 Duk wanda ya yi kisankai sai a kashe shi bisa ga shaidar shaidu, amma saboda shaidar mutum ɗaya ba za a kashe mutum ba.

Karanta cikakken babi L. Kid 35

gani L. Kid 35:30 a cikin mahallin