L. Kid 35:5 HAU

5 A bayan birnin za a auna kamu dubu biyu a wajen gabas, kamu dubu biyu a wajen kudu, kamu dubu biyu a wajen yamma, kamu dubu biyu a wajen arewa. Wannan zai zama hurumin mutanen birnin. Birnin kuwa zai kasance a tsakiya.

Karanta cikakken babi L. Kid 35

gani L. Kid 35:5 a cikin mahallin