L. Kid 5:8 HAU

8 Idan wanda ya yi wa laifin ya rasu, ba shi kuma da wani dangi na kusa wanda za a ba diyyar, sai a kai diyyar gaban Ubangiji domin firist, tare da ragon hadaya, don yin kafarar da za a yi masa.

Karanta cikakken babi L. Kid 5

gani L. Kid 5:8 a cikin mahallin