L. Kid 6:7 HAU

7 Ko ta mahaifinsa ce, ko ta mahaifiyarsa, ko ta ɗan'uwansa, ko ta 'yar'uwarsa, ba zai ƙazantar da kansa ba, tun da yake ya keɓe kansa ga Allahnsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 6

gani L. Kid 6:7 a cikin mahallin