L. Kid 7:1 HAU

1 A ranar da Musa ya gama kafa alfarwa ta sujada, ya shafa mata mai, ya tsarkake ta, da dukan kayayyakinta, ya kuma shafa wa bagaden mai, ya tsarkake shi da dukan kayayyakinsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 7

gani L. Kid 7:1 a cikin mahallin