L. Kid 7:3 HAU

3 suka kawo hadayarsu a gaban Ubangiji, karusai shida rufaffu, da takarkarai goma sha biyu. Shugabanni biyu suka ba da karusa ɗaya, kowannensu kuwa ya ba da takarkari ɗaya, da suka gama miƙa su,

Karanta cikakken babi L. Kid 7

gani L. Kid 7:3 a cikin mahallin