L. Kid 8:21 HAU

21 Lawiyawa suka tsarkake kansu, suka wanke tufafinsu. Haruna kuwa ya keɓe su, suka zama kamar hadaya ta kaɗawa ga Ubangiji, ya kuma yi kafara dominsu don ya tsarkake su.

Karanta cikakken babi L. Kid 8

gani L. Kid 8:21 a cikin mahallin