L. Kid 8:7 HAU

7 Ga yadda za ka tsarkake su. Ka yayyafa musu ruwan tsarkakewa. Su aske jikunansu duka, su kuma a wanke tufafinsu, sa'an nan za su tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Kid 8

gani L. Kid 8:7 a cikin mahallin