L. Kid 9:10 HAU

10 ya faɗa wa Isra'ilawa ya ce, “Idan wani mutum na cikinku, ko na cikin zuriyarku, ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, ko kuwa ya yi tafiya mai nisa, duk da haka zai kiyaye Idin Ƙetarewa ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:10 a cikin mahallin