L. Mah 12:4 HAU

4 Sa'an nan Yefta ya tara dukan mutanen Gileyad, suka yi yaƙi da mutanen Ifraimu, suka ci su.Mutanen Ifraimu suka ce musu, “Ku mutanen Gileyad masu neman mafaka ne a cikin Ifraimu da Manassa!”

Karanta cikakken babi L. Mah 12

gani L. Mah 12:4 a cikin mahallin