L. Mah 12:5 HAU

5 Mutanen Gileyad suka hana mutanen Ifraimu hayewa ta mashigan Kogin Urdun. Idan wani mutumin Ifraimu gujajje ya ce, “Ku bar ni in haye.”Sai mutanen Gileyad su tambaye shi, “Kai mutumin Ifraimu ne?”Idan ya ce, “A'a,”

Karanta cikakken babi L. Mah 12

gani L. Mah 12:5 a cikin mahallin