19 Manowa kuwa ya yanka ɗan akuya, ya kuma kawo hadayar gāri, ya miƙa a kan dutse ga Ubangiji, mala'ika kuma ya yi al'ajabi. Manowa da matarsa suka yi kallo.
Karanta cikakken babi L. Mah 13
gani L. Mah 13:19 a cikin mahallin