L. Mah 13:20 HAU

20 Sa'ad da harshen wutar ya hau zuwa samaniya daga bagaden, sai mala'ikan Ubangiji ya hau zuwa sama ta cikin harshen wutar bagaden. Manowa da matarsa sun gani, suka fāɗi a fuskokinsu a ƙasa.

Karanta cikakken babi L. Mah 13

gani L. Mah 13:20 a cikin mahallin