L. Mah 14:13 HAU

13 Amma idan kun kāsa ba ni amsar, to, ku ne za ku ba ni rigunan lilin talatin da waɗansu rigunan na ado.”Sai suka ce, “To, faɗi ka-cici-ka-cicin mu ji.”

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:13 a cikin mahallin