L. Mah 14:14 HAU

14 Sai ya ce musu,“Daga mai ci, abinci ya fito,Daga kuma mai ƙarfi, zaƙi ya fito.”Ba su iya ba da amsar ba har kwana uku.

Karanta cikakken babi L. Mah 14

gani L. Mah 14:14 a cikin mahallin