L. Mah 15:12 HAU

12 Suka ce masa, “Mun gangara zuwa wurinka don mu ɗaure ka, mu miƙa ka gare su.”Samson ya ce musu, “Ku rantse mini idan ba ku ne da kanku kuke so ku kashe ni ba.”

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:12 a cikin mahallin