L. Mah 15:13 HAU

13 Suka ce masa, “A'a, ba za mu kashe ka ba, mu dai za mu kama ka, mu miƙa ga Filistiyawa.” Sa'an nan suka ɗaure shi da sababbin igiyoyi biyu, suka sauko da shi daga dutsen.

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:13 a cikin mahallin