L. Mah 15:14 HAU

14 Sa'ad da ya zo Lihai, sai Filistiyawa suka sheƙo a guje suna ihu suka nufo shi. Ruhun Ubangiji ya sauko kansa da iko, sai igiyoyin da suke a ɗaure da shi suka tsintsinke kamar zaren da ya kama wuta.

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:14 a cikin mahallin