4 Ya tafi ya kama yanyawa ɗari uku, ya haɗa wutsiyoyinsu, wato wutsiya da wutsiya, sa'an nan ya ɗaura jiniya tsakanin kowaɗanne wutsiya biyu.
Karanta cikakken babi L. Mah 15
gani L. Mah 15:4 a cikin mahallin