L. Mah 15:5 HAU

5 Da ya sa wa jiniyar wuta, ya sake su zuwa cikin hatsin Filistiyawa. Suka ƙone dammunan hatsi, da hatsin da take a tsaye, da gonakin zaitun.

Karanta cikakken babi L. Mah 15

gani L. Mah 15:5 a cikin mahallin