L. Mah 17:10 HAU

10 Mika ya ce masa, “Ka zauna tare da ni, ka zama mai ba ni shawara, da kuma firist, ni kuwa zan riƙa ba ka azurfa goma, da tufafi, da abin zaman gari kowace shekara.”

Karanta cikakken babi L. Mah 17

gani L. Mah 17:10 a cikin mahallin