L. Mah 17:9 HAU

9 Mika ya tambaye shi, “Daga ina ka zo?”Ya ce, “Ni Balawe ne na Baitalami ta Yahudiya, ina neman wurin da zan zauna.”

Karanta cikakken babi L. Mah 17

gani L. Mah 17:9 a cikin mahallin