L. Mah 18:24 HAU

24 Mika kuwa ya ce musu, “Kun kwashe allolina da na yi, da firist ɗina, me ya rage mini kuma? Sa'an nan ku ce mini, ‘Me ya faru?’ ”

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:24 a cikin mahallin