L. Mah 18:25 HAU

25 Danawa kuma suka ce masa, “Kada ka kuskura ka ce kome, idan ba haka ba mutanen nan za su harzuƙa, da kai da iyalinka duka ku rasa rayukanku.”

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:25 a cikin mahallin