L. Mah 18:26 HAU

26 Sa'an nan Danawa suka kama hanyarsu. Da Mika ya ga dai sun fi ƙarfinsa, sai ya juya ya koma gida.

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:26 a cikin mahallin