L. Mah 18:27 HAU

27 Da Danawa suka ɗauke gumakan da Mika ya yi, da firist ɗinsa, sai suka je Layish inda suka sami mutane suna zamansu a huce. Suka hallaka su, suka ƙone birnin.

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:27 a cikin mahallin