L. Mah 18:28 HAU

28 Ba wanda zai ceci mutanen Layish, gama suna nesa da Sidon, ba su kuma sha'ani da kowa. A kwari guda ne da Bet-rehob. Danawa kuwa suka sāke gina birnin, suka zauna a ciki.

Karanta cikakken babi L. Mah 18

gani L. Mah 18:28 a cikin mahallin