L. Mah 19:28 HAU

28 Ya ce mata, “Tashi mu tafi.” Amma ba amsa. Sai ya aza gawarta a kan jaki, sa'an nan ya kama hanya zuwa gida.

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:28 a cikin mahallin