L. Mah 19:3 HAU

3 Sa'an nan mutumin ya tafi ya yi bikonta. Ya tafi da baransa da jaki biyu. Da ya zo gidan mahaifinta, sai ta shigo da shi gidan, mahaifin ya karɓe shi da farin ciki.

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:3 a cikin mahallin