L. Mah 2:11 HAU

11 Jama'ar Isra'ila kuwa suka yi wa Ubangiji zunubi, wato suka bauta wa gunkin nan mai suna Ba'al.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:11 a cikin mahallin