L. Mah 2:12 HAU

12 Suka bar yi wa Ubangiji Allah na kakanninsu sujada, wanda ya fisshe su daga ƙasar Masar. Suka fara yi wa allolin mutanen da suke zaune kewaye da su sujada. Suka rusuna wa allolin, da haka suka sa Ubangiji ya yi fushi.

Karanta cikakken babi L. Mah 2

gani L. Mah 2:12 a cikin mahallin