L. Mah 20:21 HAU

21 Mutanen Biliyaminu kuwa suka fito daga birnin suka hallakar da mutum dubu ashirin da biyu (22,000), daga cikin mutanen Isra'ila a ranar.

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:21 a cikin mahallin