L. Mah 20:3 HAU

3 Mutanen Biliyaminu kuwa sun ji labari sauran Isra'ilawa sun haura zuwa Mizfa. Isra'ilawa suka tambayi Balawen suka ce, “Ka faɗa mana yadda wannan mugun abu ya auku.”

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:3 a cikin mahallin