L. Mah 21:16 HAU

16 Saboda haka dattawan taron jama'a suka ce, “Ƙaƙa za mu yi da waɗanda suka ragu da ba su sami mata ba, da yake an hallaka matan kabilar Biliyaminu?”

Karanta cikakken babi L. Mah 21

gani L. Mah 21:16 a cikin mahallin