L. Mah 3:10 HAU

10 Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko masa domin ya hukunta Isra'ilawa. Ya fita ya yi yaƙi da Kushan-rishatayim, Sarkin Mesofotamiya. Ubangiji kuwa ya ba da sarkin a hannun Otniyel, ya rinjaye shi.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:10 a cikin mahallin