L. Mah 3:9 HAU

9 Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, sai Ubangiji ya ta da Otniyel, ɗan Kenaz, ƙanen Kalibu don ya ceci Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi L. Mah 3

gani L. Mah 3:9 a cikin mahallin