11 Ku kasa kunne! Da hayaniya mutane a bakin rijiyoyiSuna ba da labarin nasarar Ubangiji,Wato nasarar jama'ar Isra'ila!Sa'an nan jama'ar UbangijiSuna tahowa daga biranensu.
Karanta cikakken babi L. Mah 5
gani L. Mah 5:11 a cikin mahallin