L. Mah 7:7 HAU

7 Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Gidiyon, “Da mutum ɗari uku ɗin nan da suka tanɗi ruwa zan cece ku. Zan ba da Madayanawa a gare ku, ka sallami sauran, kowa ya koma gidansa.”

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:7 a cikin mahallin