L. Mah 7:8 HAU

8 Mutane suka ɗauki guzuri da ƙahoni, Gidiyon kuwa ya sallami sauran mutane, amma ya bar mutum ɗari uku ɗin nan. Sansanin Madayanawa kuwa yana ƙasa da su a kwarin.

Karanta cikakken babi L. Mah 7

gani L. Mah 7:8 a cikin mahallin