L. Mah 9:40 HAU

40 Abimelek kuwa ya runtumi Ga'al, shi kuwa ya gudu. Mutane da yawa suka ji rauni, ya bi su har bakin ƙofar birnin.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:40 a cikin mahallin