L. Mah 9:41 HAU

41 Sai Abimelek ya zauna a Aruma. Zebul kuwa ya kori Ga'al da 'yan'uwansa, ya hana su zama a Shekem.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:41 a cikin mahallin