L. Mah 9:44 HAU

44 Abimelek kuma da ƙungiyar da take tare da shi, suka hanzarta, suka tsare ƙofar birnin. Sauran ƙungiya biyu suka ruga, suka faɗa wa dukan waɗanda suke cikin saura, suka karkashe su.

Karanta cikakken babi L. Mah 9

gani L. Mah 9:44 a cikin mahallin