45 Abimelek ya yi yaƙi dukan yini har ya ci birnin, ya kashe mutanen da suke cikinsa. Ya rushe birnin, ya barbaɗe shi da gishiri.
Karanta cikakken babi L. Mah 9
gani L. Mah 9:45 a cikin mahallin